WANNAN WANI SABON STARINE YADDA ZAKA SAMI 1950# ALAYIN MTN DA KUDI 750# KACAL
YADDA ZAKA SAMI N1950 WANDA ZAKA IYA KIRA,TURA SAKON SMS DA KUMA BROWSING A LAYIN MTN AKAN N750 KACAL.
MTN NIGERIA Sun kirkiro wani sabon tsari mai suna (MTN GoodyBag Classic).
Zaka more garabasa ta kudin kira zuwa ga dukkan layikan nigeria,tura sakon sms da kuma browsing akan wannan tsarin na GoodyBag classic!
Shi Goodbag classic a kowane tsari kake zaka iya sayenshi domin kudi ne zaka sanya a layinka sai ka danna code din na yadda kake bukatar saye,nan take zaku kwashe kudin su linka masu.
Domin ka kara more rangwamensu.
Ga Yadda Codes MTN GoodyBag Classic Suke:
(A) Plan: GB 750
Subscription Fee: N750
Value: N1950 worth of calls, sms and data
Activation: Text GB750 to 131
Validity: 7 days
_______ _________ _________
(B) Plan: GB 1000
Subscription Fee: N1000
Value: N2600 worth of calls, sms and data
Activation: Text GB1000 to 131
Daka kundin Faisalco4us inkanada Tambaya zaka iyayi ni kuma insha Allahu zan Amsa maka
BABBAN TSARIN MTN NAFI ARHA SHINE MTN IPULES
Domin shiga wannan tsari na mtn ipules danna *406*
Ta yadda zaka rinqa samu 5mb a 5# kullum harna tsahon 24hrs
Domin siyan mb danna *406*1# zasu dauki 5# a Account dinka su baka 5mb
kuma mbn zasu karene a wuni daya wato idanka saiya 12am na dare to bazai qareba harsai 12pm na dare kena
Kuma idan sunkare kanaso ka sake siyan wasu to Dolefa saika Fita a tsarin Ta Hanyar danna *406*2#
idanka danna Zasu yomaka msg na cewa suncireka a wannan tsarin sannan Saika sake Danna *406*1#
To haka zakayita yi har illa masha Allah
inkanada Tambaya saikayi daka Kundin Faisalco4us
SABON TSARIN MTN NA MASU AMFANI DA SOCIAL NETWORK DINNAN NA 2GO
YADDA ZAKAYI SUBCRIBE NA 2GO A LAYIN MTN 60# WATA 1 25# SATI
Domin siya kawai danna *661*4#
inkasa Zakaga ya bude zasuce kayi reply da 1 na sati daya kenan na biyu kuma zasuce kayi reply da 2
Amma fa ka tabbata kana da 60# ko 25# a cikin layinka Allah yasa mu dace
Daka kundin Faisalco4us inkanada tmby sai kayi
YADDA MUTUM ZAIYI CANCEL NA CNN NEWS DA COLLARTON A MTN
Ga duk mai buqatar Fita daka wadannan tsarika Guda biyu
1= Shine Cnn news
2= Collartone
wanda Company mtn ke sawa mutum ba tare da izininsaba