SABON TSARIN GLO MAI SUNA GLO Gbom WANDA ZAIBAKA DAMAR SIYAN 5MB 5#SABON TSARIN GLO MAFI ARHA A YAU 5MB 5# 24HRS
YADDA ZAKA SIYA 5mb AKAN 5# A LAYIN GLO ..
Ga yadda zakayi kawai ka koma tsarin Glo Gbam domin komawa saika danna *100*5*1#
kullum zasu rinka daukan 5# a account dinka suna baka 5mb wanda zai rinqa karewane a 12:99pm na kowata rana
Domin duba Mb naka saika Danna *127*0#
Kuma ma Bugu da kari ynz mutane da yawa sun shaidamin cewa wasu suntara 100mb wasu 50mb
basa tabawa kullum karuwa sukeyi wasu akan wasu kaga ko Garabasar da yawa
Daka kundin Faisally m Inkanda tmb Saikayi