AIRTEL UNLIMITED BBM SUBSCRIBTION CODE AKAN ANDROID.
Airtel Nigeria sun gabatar da sabon unlimited plan na BBM ga masu amfani wayar android da Iphone domin saukaka ma costomer nasu masu amfani da BBM akwan wayoyin android.
Sanin kowane tuni wayoyin android sunbi takwarorin na Blackberry wajen amfani da BBM wato BlackBerry Messenger,kuma wannan sabon tsarin na airtel unlimited ne.
Domin yin subscribing na monthly Airtel BBM plan akan android da wayoyin iOS ,danna *440*22# akan N300 kacal.
Domin yin subscribinf na weekly airtel BBM plan akan android da iOS phones , danna *440*23# akan N200 kacal.
Domin yin subscribing na daily airtel BBM plan akann android da iOS phones , danna *440*24# akan N100 cakal.
NOTE:Ka sani cewa BBM kawai zaka iya yi da wannan bundle din kuma akan wayoyin android da Iphone ne.
Don haka idan kana da tambaya zaka iya yi anan.
SABON TSARIN AIRTEL NA OPERA MINI SUBCRIBE 100# 50MB HAR TSAHON WATA DAYA
Ammafa ku sani wannan sabon tsari na Airtel opera mini subcribe ba'ako wata iriyar waya yake Aikiba
Dole saidai Android Blackberry Iphone Windows da Pc
Domin Siyan Wannan Tsri Danna wadannan Code masu zuwa
*885*2# 5mb A kudi 100# tsawon sati daya
*885*3# 100mb A kudi 200# tsawon sati biyu
*885*4# 250mb A kudi 300# tsawon wata daya
Na Gwada kuma na Tabbatar Kuyi hanzari kuma ku dibi rabonku
Yana Bude ko wani social networ BB chat 2Go Fbk kuma yana Downloading komai yawan megabite E . t . c
Domin Duba Mb danna *885*0#
Daka kundin Faisalco4us Inkanada Tambaya zaka iyayi ni kuma insha Allahu zan Amsa maka